Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-05-30 14:23:38    
Bikin Baje-Kolin Al'adun Duniya na Kasar Sin na karo na 2 ya bayyana kyakkyawa mai jawo hankulan mutane na al'adun kasar Sin

cri

Assalamu alaikum ! Jama'a masu karantun shafinmu na Internet, ga shirinmu na musamman na "Duniya ina labari" na yau mai lakabin haka: Bikin Baje-Kolin Al'adun Duniya na Kasar Sin na karo na 2 ya bayyana kyakkyawa mai jawo hankulan mutane na al'adun kasar Sin .

Ko da ya ke a duniya yana kasance da kabilu da harsuna da al'adu masu bambanci daban daban , amma ana iya gina gadoji da su , ta yadda za a sa mutanen da suke zaune a wurare daban daban da su fahimta juna da musanya ra'ayoyinsu . Yanzu a birnin Shenzhen dake kudancin kasar Sin ana yin Bikin Baje-Kolin Al'adun Duniya na Kasar Sin na karo na 2 , inda ake nune-nune albarkatan al'adun shahararrun biranen al'adu na kasar Sin da na kasashen waje .


1  2  3