Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-05-19 15:50:08    
Kungiyar wasan kwallon badaminto ta kasar Sin wadda ta ci jarrabawar gyare-gyaren tsarin gasanni

cri

A cikin gasannin duniya tamkar kwafin Thmas da kwafin Uber , Ko da Ya ke a cikin kungiyar kasar Sin akwai Lin Dan da Baochunlai da Xie Xingfang da Zhang Ning da sauran kwararrun 'yan wasa na duniya wadanda suka sami lambobin zinarya na duniya masu yawan gaske . Amma duk da haka a gaban wasu 'yan wasa na kasashen waje , ba su iya ba da fasahohinsu ba . Kodayake a karshe dai sun sami nasara , amma a kan gane cewa , ba dole le su iya cin nasara , a kan ba su mamaki kwarai da gaske . 'Yan wasan sun yi kuka cewa , tsarin maki 21 da ba su dace ba ya kayyade fasahohin su .

A ganina 'dan wasan kwallon badaminto , na saba da da wasan tsarin maki 15 . Ba zato ba tsamani a cikin gajeren lokaci an canza shizuwa tsarin maki 21 , kuma a wace shekara akwai manyan gasanni masu yawa , da gaskiya ne suna da wuya . Dole ne mu gano wata fasahar wasan kwallon , lalle yana da wuya .

'Yan wasa na kasar Sin wadanda suka saba da tsohon tsarin maki 15 sun ga hadarin sabon tsarin maki 21 . Miss Xie Xingfang , lambawan ta wasan kwallon badaminto na mace da mace na duniya ta bayyana cewa , ko da ya ke ta kware a wajen fasahohin wasan wannan kwallon , amma ba nan da nan ba ta shiga halin wasan . A lokacin da ta iya sarrafa gasar , amma bayan da aka tafiyar da tsarin maki 21 , ita ma ta sauya hanyar wasan kwallon badaminto .


1  2  3