Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-05-09 15:45:08    
Tsohon shugaban kwamitin wasan Olimpic na duniya

cri

Wannan tsohon shugaba ya gaya wa maneman labaru na kasar Sin cewa, tun daga shekara ta l978, wannan tsohon shugaba ya fara nuna ban kula ga kasar Sin. A wancan lokaci,yake rike da mukamin mataimakin shugaban kwamitin wasan Olimpic, a wancan lokaci, ba a mayar wa kasar Sin halalliyar kujerarta yadda ya kamata a cikin kwamitin wasan Olimpic na duniya ba.Sai wannan tsohon shugaba ya yi kokarin neman mayar wa kasar Sin halalliyar kujerarta yadda ya kamata a cikin kwamitin wasan Olimpic. Kuma ya nemi kwamitin wasan Plimpic na kasashen Turai da ya nuna goyon baya ga aikin mayar wa kasar Sin halalliyar kujerarta yadda ya kamata cikin kwamitin wasan Olimpic na duniya. Domin wannan tsohon shugaban kwamitin wasan Olimpic na duniya yana gani cewa, Sin babbar kasar haka ita za ta iya ba da babban amfaninta cikin wasan Olimpic na duniya.Ya kuma ce, a cikin wasan olimpic na duniya, kasar Sin za ta iya kawo babban amfani ga kasashe mambobi na kwamitin wasan Olimpic na duniya.Wato tun bayan da Mr.Samaranch ya kama mukamin shugaban kwamitin wasan Olimpic na duniya ya kara yin kokarin neman mayar wa kasar Sin halalliyar kujerarta yadda ya kamata a kwamitin wasan Olimpic.

A cikin sau biyu da kasar Sin ta yi kokari neman mayar mata halalliyar kujerarta yadda ya kamata a cikin kwamitin wasan Olimpic, sai wannan tsohon shugaba ya ba da babban taimako ga aikin nan.


1  2  3