Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-04-05 11:03:57    
Thaksin Shinawatra, firayim ministan gwamnatin rikon kwarya ta kasar Thailand

cri

A karshen watan Janariru na shekarar da muke ciki, iyalan Thaksin sun sayar da hannun jari na rukunin Shinawatra da suke mallaka da yawansu ya kai kusan kashi 50 cikin dari ga kamfanin Temasek na kasar Singapore, wanda ya haddasa zanga-zanga sau da yawa kan nuna adawa da Thaksin. Muhimman Jam'iyyu masu 'yan hamayya guda uku na Thailand ya hada kai tsakaninsu da kawancen dimokuradiyya na jama'a da ya kunshe da kungoyoyi 27 domin nemi Thaksin da ya sauka daga kujerar mulkin kasar bisa laifin cin hanci da rashawa da Thaksin ya yi. A ran 24 ga watan Febrairu Thaksin ya bayar da sanarwa kan rushe majalisar wakilai ta kasar domin yin babban zaben kafin lokacin da aka tsara a dai. Bisa tsarin mulkin kasar Thailan, bayan da aka rushe majalisar wakilai ta kasar, sai tsohuwar majalisar ministoci za ta zama majalisar ministoci ta rikon kwarya nan da nan.

An yi babban zaben kasar Thailand a ran 2 ga watan Afril, amma muhimman jam'iyyu masu 'yan hamayya na kasar wato jam'iyyar Democrat da ta Mahachon da ta Chat Thai sun hada kansu domin yin dagiya da babban zaben.(Kande Gao)


1  2  3