Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-03-23 16:16:37    
Aikin kiyaye wurare masu damshi da ake yi a kasar Sin

cri

Cikin 'yan shekarun nan da suka wuce, kasar Sin ta kara kokarin kiyaye da kuma kyautata halittu masu rai, kuma an samu babban ci gaba wajen kiyaye wurare masu damshi.

A shekarar 1992, kasar Sin ta shiga cikin kungiyar "yarjejeniyar wurare masu damshi" ta kasashen duniya wadda take da manufar kiyaye albarkatun wurare masu damshi, sa'an nan kuma ta riga ta mai da aikin kiyaye wurare masu damshi a kan muhimmin matsayi wajen ayyukan kyautata halittu na kasar.

Mr. Cao ya bayyana cewa, zuwa yanzu kasar Sin ta riga ta kafa shiyyoyin kiyaye wurare masu damshi 473, wannan ya kawo amfani sosai wajen kiyaye wurare masu damshi na halitta wadanda yawansu ya kai kashi 45 bisa 100 na duk kasar. Sa'an nan kuma da akwai wurare masu damshi 30 ciki har da wani wuri mai suna Zalong na lardin Hailongjiang wadanda aka shigar da su cikin sunayen muhimman wurare masu damshi na kasashen duniya na "yarjejeniyar wurare masu damshi".(Umaru)


1  2  3