Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-03-22 17:13:27    
Wata shaharariyar zabiya ta rundunar sojan kasar Sin

cri

Mai rera wakar "rarrataya manyan fitilu masu launin ja" ita ce wata shaharariyar zabiya mai suna Zhang Huamin wanda aka yi mata wani lakabi mai kyau cewa, wata tsuntsun lark da ke cikin rundunar soja. Zabiya Zhang Huamin ta gaya wa manema labaru cewa, tana kishin rera wakokin gargajiya na arewacin lardin Shanxi, tana rera waka mai suna "rarrataya manyan fitilu masu launin ja" cikin halin musamman. Ta ce,

Mutane da yawa sun taba rera waka mai suna "rarrataya manyan fitilu masu launin ja", a wajena, lokacin da nake rewa wakar, sai na kara wani abu a ciki,don yin bambanci da na sauran mutane, yin amfani da hanyar nan wajen rera wakar, za a iya jawo sha'awar mutane cikin halin da ake ciki a faddadun tsaunukan da ke da rawayen kasa a arewacin lardin Shanxi.


1  2  3