Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-03-22 16:18:10    
Kasar Liberia ta bukaci kasar Nijeriya ta mika wa mata Charles Taylor tsohon shugaban kasar

cri

Bayan da ta saurari wannan labari, madam Johnson-Sirleaf ta sanar da ci nasarar babban zaben shugaban kasar. Ta yi shekaru da dama tana bakin kokarinta wajen neman samun cin nasarar siyasa, a karshe dai ta cika burinta a loakcin da shekarunta ya kai 66.

Ko da yake ana sa ran cewa, madam Johnson-Sirleaf za ta zama shugaban kasar Liberia, amma ta ba ta kwantar da hankalinta sosai game da sakamakon karshe na babban zaben shugaban kasar ba. Duk da hake ne masu goyon bayanta da abokan aikinta sun yi bikin taya murna a babban zauren yakin neman zaben da ke tsakiyar birnin Monrovia, hedkwatar kasar. Bisa abubuwan da aka fayyace, an ce, a zahiri dai, abokan aikin madam Johnson-Sirleaf sun fara shirya bikin kama mukami da za a yi a watan Janairu a shekarar 2006.


1  2  3