
Idan ka kai ziyara a birnin London , hedkwatar kasar Ingila , to , da ka fito daga London ka sa gaba yamma dake daura da Kogin Times , sai ka iya ganin korrayen ciyayi a ko'ina.
Venshabourg dake kudancin gabar Kogin Times an gina shi ne saboda Villian mai ci nasara yana son karfafa aikin kare yammacin birnin London . Yau yana da tarihi kusan shekaru dubu . Lokacin da wannan yankin Ingila babu hargitsin yaki , Daular Sarki ta fi son mai da Venshabourg ya zama Fadar hutu . A wurin nan an kafa Dakunan nuna lambobin daukaka da mika wa lambobin daukaka ga jarumai ko kuma an yi hutu a karhsen mako ko an shirya liyafa ga baki da aminan musamman.
1 2 3
|