Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-03-10 10:44:56    
Dan wasa Liu Xiang yana namijin kokari wajen warkar da jikinsa don shiga manyan   gasannin da za a yi tsakanin kasa da kasa.

cri

Liu Xiang ya tsallake shinge na nisan mita 110 cikin dakikoki 12 da digo 91 a gun wasannin motsa jiki na Aden, wato ke nan ya yi kunnen doki da dan wasa Colin Jackson, wanda ya kago matsayin duniya a gun irin wannan wasa a shekarar 1993. Ko shakka babu Liu Xiang zai kara yin kokari wajen samun nasara a gun wasannin motsa jiki na Olympics na Beijing. ( Sani Wang)


1  2  3