Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-02-23 18:21:41    
Yin rigakafi da shawo kan cutar murar tsuntsaye ya zama muhimmin aiki na kasar da kasa musamman na Afirka

cri

A ran 21 ga wata, sashen likitancin kasar Rasha ya yanke shawarar cewa, an kashe kaji dubu 150, wadanda ake shakkar cewa ko sun kamu da murar tsuntsaye a wani dandalin kiwon kaji. Wannan dandali yana da gidajen kaji 14, a 'yan kwanakin baya ba da dadewa ba, kaji kimamin dubu daya sun mutu a cikin wani gida. Sabo da ana shakkar cewa wadannan kaji sun mutu ne a sakamakon cutar murar tsuntsaye, shi ya sa aka kashe kaji dubu 18 a cikin gidan. A halin yanzu dai, kwararrun kasar Rasha suna nazarin dalilin da ya haddasa mutuwar kajin, haka kuma za a bayar da sakamako a karshen wannan mako.(Danladi)


1  2  3