Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-02-13 15:49:00    
Kasar Sin ta bayar da rahoto kan halin da take ciki a fannin ciwon AIDS

cri

A cikin shekarun nan da suke wuce, gwamnatin kasar Sin ta dauki matakai masu yawa wajen shawo kan cutar AIDS, wadannan matakai sun taka muhimmiyar rawa wajen hana yaduwar cutar.

Bisa abubuwan da aka gabatar, an ce, kasar Sin za ta bayar da wata dokar musamman, mai lakabi haka 'dokokin shawo kan cutar AIDS' nan gaba kadan ba da dadewa ba.(Tasallah)


1  2  3