Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-02-10 16:45:23    
Bikin sinima a birnin Sanya

cri

Kwanan baya, a birnin Sanya na lardin Hainan da ke kudancin kasar Sin, an yi biki na 14 na bayar da lambar yabo mai suna zakarar zinariya da lambar yabo mai suna furanni dari a kasar Sin. An soma bayar da lambar yabo mai suna zakarar zinariya ga sinima a shekarar 1981, amma a shekarar 1962, an soma bayar da lambar yabo mai suna furanni dari ga sinima , wadannan lambobin yabo guda biyu su ne muhimman lambobin yabo da aka bayar wa sinima a kasar Sin, game da lambar yabo mai suna zakarar zinariya , kwararrun sinima na kasar Sin ne suka jefa kuri'unsu don zaben sinimar da suke so, amma game da lambar yabo mai suna furanni dari, sai 'yan kallon sinima na kasar Sin ne suka jefa kuri'unsu don zabe wadanda suke so.

Muhimman ayyukan da aka yi a shekarar 2005 wajen bayar da lambar yabo mai suna zakarar zinariya da lambar yabo mai suna furanni dari su ne , an bayar da lambar yabo mai suna zakarar zinariya a fannoni 16 wajen sinima.


1  2  3