Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-02-08 17:59:21    
Bayani a kan birnin Beijing

cri

Beijing shi ma ya yi suna sosai a gida da kuma waje a wajen yawon bude ido, muhimman wuraren yawon bude ido nasa su ne fadar sarakunan gargajiya da babbar ganuwa da wurin da ake kira Summer Palace da dai sauransu.

Bayan da aka samu 'yancin kan kasar Sin, an yi ta samun manyan sauye sauye a birnin Beijing, kuma zaman rayuwar jama'arsa ma sai dinga kyautatuwa da sauri yake yi. A shekara ta 2008, za a yi wasannin Olympic a birnin Beijing, a halin yanzu dai, ana kokarin share fage daga fannoni daban daban, don neman cimma babban burin 'sabon Beijing, sabon wasan Olympic'.

To, masu sauraro, mun dai yi muku dan bayani ne dangane da birnin Beijing, don amsa tambayar da mai sauraronmu daga birnin Kebbi, malam Shekarau Mustafa ya yi mana. Muna fatan kun ji dadinsa, kuma za ku ci gaba da aiko mana wasiku ko E-mail. Kada kuma ku manta, kuna iya laluma mu a kan adireshinmu na internet, wato www.cri.cn. To, tilas ne mu sa aya a nan, da haka, ni Lubabatu daga nan sashen Hausa na rediyon kasar Sin da ke nan Beijing ke cewa, sai mako mai zuwa, ku huta lafiya.(Lubabatu)


1  2  3