Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-02-06 09:14:42    
Kasar Afrika ta kudu tana da wurare masu ni'ima da yawa

cri

Ban da birnin Cape Town muhimmin wurin yin shakatawa kuma akwai wurin mai suna Good hope na kasar Afrika ta kudu. Wakilin rediyonmu ya gaya mana cewa, in ka kai ziyara a kasar Afrika ta kudu, tabbas ne za ka kai ziyara ga wurin Good hope, Wurin Good hope yana da nisan kilomita wajen 60 daga birnin Cape Town, wurin nan dake hada tekun Atlantic da tekun Indiya, amma yanayin sama na wannan wuri ya kan yi canjawa sosai, har akan kawo bala'in karfin iska da yawa. Sai akan sa wadansu jiragen ruwan sun rushe cikin ruwan tekun.

A kasar Afrika ta kudu, ban da wurin Good hope kuma akwai birnin Johanesburg, shi ne babban birni na farko na kasar Afrika ta kudu, kuma shi ne babban birni na uku na dukkan kasashen Afrika, yanayin sama mai dacewa sosai, a yanayin duk shekara, ana iya yin shakatawa da kyau.A shekara ta 1886, a shiyyar manyan tuddai ta arewancin kasar Afrika ta kudu, aka gano wani ma'adinan zinariya, wannan ya jawo mutane da yawa daga wurare daban daban don haka ma'adinan nan.


1  2  3