Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2005-11-18 17:31:08    
Wani muhimmin taron duniya kan ba da taimako ga Pakistan kan ayyukan sake gina kasar bayan girgizar kasa

cri

Kwanan baya a gun taron manema labarai, Mr. Musharaff ya bayyana cewa, dukkan ayyukan da kasar Pakistan ke yi kan ba da taimakon agaji ga yankuna masu fama da girgizar kasa suna bukatar kudi. Gwamnatin Pakistan za ta gabatar da shirin karbar kudin agaji a gun taron duniya na ba da taimakon agaji kan ayyukan sake gina kasar bayan girgizar kasa. Haka kuma ya ce, kafin wannan ya riga ya yi shawarwari tare da shugabannin kasashe da yawa don nuna musu mawuyacin halin da Pakistan ke ciki, kuma dukkansu sun mayar da martani mai kyau.(Kande Gao)


1  2  3