Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2005-10-18 15:07:35    
Danyen aikin da Koizumi Junichiro ya yi zai kawo sakamako mai tsanani

cri

Kullum gwamnatin kasar Sin tana mai da hankali sosai kan dangantakar da ke tskanin Sin da Japan, kuma tana kokari kan sada zumuncin da ke tsakanin kasashen nan biyu cikin zuriya zuwa zuriya. A ran 3 ga watan Satumba, a gun babban taron cika shekaru 60 da yakin yin adawa da fascist, da kuma wanda jama'ar kasar Sin suka sami nasara a cikin yakin yi adawa da harin da Japan ta yi, a lokacin da Mr. Hu Jintao, shugaban kasar Sin ya yi jawabi ya sake nanata cewa, manufar gwamnatin kasar Sin kan bunkasa kyakkyawar dangantakar hadin kai a tsakanin Sin da Japan bai canza ba. Amma, tabbatar da sada zumunci a tsakanin kasar Sin da Japan wannan yana bukatar fahimtar juna da kuma kokari tare na kasashen nan biyu, sau da yawa Koizumi Junichiro ya kai ziyarar ban girma a haikalin Yasukuni wannan ba kawai  ya taka alkawarin gwamnati kasar Japan kan matsalar tarihi ba, kuma ya bar tushen siyasa na dangantakar da ke tsakanin kasar Sin da Japan, ya bata zuciyar jama'ar kasar Sin, a cikin halin nan da ake ciki, da kyar dangantakar da ke tsakanin kasashen nan biyu za ta iya samu bunkasuwa mai kyau. Dole ne Koizumi Junichiro ya dauki duk hakkin da ke bisa wuyansa bisa sakamako mai tsanani da ya yi bisa sanadiyar kuskuren da ya yi. (Bilkisu)


1  2  3