Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2005-05-16 16:30:19    
Ba zato ba tsammani sakatare ta harkokin waje ta kasar Amurka ta kai ziyara a kasar Iraq

cri

Sabon firayim minista na kasar Iraq ya bayyana cewa, sabuwar gwamnatin kasar Iraq za ta yi matukar kokari nuna tabbaci ga yadda musulmi na rukunin Sunni za su shiga aikin tsara tsarin mulkin kasar Iraq. Bugu da kari kuma, kasar Iraq za ta kara saurin horar da rundunar soja da rundunar 'yan sanda ta yadda a sa rundunar soja da rundunar 'yan sanda da su kara karfinsu wajen kiyayr kwanciyar hankali da zama mai dorewa na kasar Iraq.

A cikin wannan shawarwarin dake tsakanin malama Rice da firayim minista na kasar Iraq, malama Rice ta nemi gwamnatin wucin gadi da ta nuna tabbaci ga musulmi na rukunin Sunni, wannan ya bayyana cewa, kasar Amurka ta riga ta gano cewa, ta dauki matakai na kai bugu kawai wannan ba hanyar gaskiya ba, ya kamata ta dauki matakin siyasa don sa kura ta lafa a kasar Iraq.

Kuma masana suna bayyana cewa, a cikin wannan ziyarar da malama Rice ta kai ba ta bayyana cewa, kasar Amurka za ta janye sojojinta ba.(Dije)


1  2  3