Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2005-01-13 10:53:54    
Farmakin tashin hankali yana damuwa babban zabe na kasar Iraki

cri

Amma kokarin da gwamnatin kasar Amurka da na wucin gadi ba su yi amfani. Yawan sojojinsu wadanda suka mutu ko ji rauni ya yi ta karuwa, kuma jami'an Iraki da ma'aikacin babban zabe da yawa sun mutu don a yi musu kisan gilla. Ma'aikacin babban zabe da yawa sun barin aiki don zaman lafiya. Saboda tsorata da a kai musu farmaki, har yanzu ba a tabattar da cibiyar jefa kuri'a ba ko ba a sani ba. a lokacin babban zabe yana zuwa, a wasu wuraren kasar Iraki babu almar babben zabe ko kadan.

Ban da damuwar yan dakaru masu yin adawa da Amurka, ana damuwa da kin yarda da mutanen Sunni suke yi. mutanen Sunni ya kai kashi 20 cikin kashi dari na duk mutanen kasar Iraki. A cikin mulkin Sadam, suna da muhimmanci. Idan ba su halarci babban zabe ba, ba za a iya amince da sakamakon babban zabe sosai ba. wasu Jam'iyyar Sunni sun ce, idan a yi babban zabe da karfi ba za su yarda da sakamakon babban zabe ba, kuma ba za su yarda da majalisar kasar da dokar da majalisar ta shirya ba.

Masu bincike suna tsamani, a cikin halin farmakin tashin hankali, idan a yi babban zabe da karfi ba zai kawo zaman lafiyar ga Iraki ba, kuma gwamnatin kasar Amurka ba za ta fita daga matsalar Iraki ba. [Musa]


1  2  3