Sinawa su kan dauki sallar bazara wato ranar sabuwar shekara bisa kalandar gargajiya ta manoman kasar Sin da matukar muhimmanci a duk shekara. Ko da yake zamani na samun sauye-sauye, amma duk da haka Sinawa ba za su canja wannan al’adarsu ta gargajiya ba