Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi Jinping ya gaya mana mene ne fifikon tsarin siyasar kasar Sin
2020-11-09 20:36:22        cri

 

 

A kwanakin baya, yayin da yake jagorantar aikin gina wani layin dogo a yammacin kasar Sin, shugaban kasar Xi Jinping ya nanata bukatar yin amfani da fifikon tsarin siyasar kasar Sin na hada karfin bangarori daban daban don gudanar da manyan ayyuka, ta yadda za a kammala aikin kamar yadda aka tsara.

 

 

 

 

Kasar Sin ta dade tana amfani da tsarin gurguzu na kasar, wajen aiwatar da wasu manyan ayyuka da dama, tare da cimma nasarori, wadanda suka hada da dakile yaduwar cutar COVID-19, da gina babbar madatsar ruwar kasar wato Three Gorges, da harbar na'urar binciken duniyar wata ta Chang'e, da dai makamantansu. (Bello Wang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China