Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An wallafa kasidun da Xi ya gabatar game da aikin hulda da jama'a na JKS
2020-11-09 19:51:57        cri
Madaba'ar wallafa litattafai ta JKS, ta wallafa kasidun da Xi Jinping, babban sakataren kwamitin koli na JKS ya gabatar kan aikin hulda da jama'a na jam'iyya.

Littafin ya kunshi kasidu 52 kan wannan batu da Xi ya gabatar, kuma wannan shi ne karon farkon da aka wallafa wasu daga cikinsu. (Ibrahim)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China