Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ma'aikatar wajen Sin ta yi tir da kalaman Pompeo
2020-10-23 20:54:38        cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Zhao Lijian, ya ce kalamai marasa kan gado, da sakataren harkokin wajen Amurka ke yawaitawa kan kasar Sin, ba za su haifar da komai ba, illa ma karawa Sinawa kwarin gwiwar nuna goyon baya ga jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin JKS da gwamnatin kasar.

Zhao Lijian na wannan tsokaci ne a matsayin martani ga sukar da sakataren wajen Amurka Mike Pompeo ke yi wa JKS, da sauran jami'an kasar Sin. (Saminu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China