Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Johns Hopkins: Yawan mutanen da suka kamu da COVID-19 a duniya ya zarce miliyan 27
2020-09-07 13:28:05        cri
Adadin mutanen da aka tabbatar sun kamu da cutar COVID-19 a fadin duniya ya zarce miliyan 27 ya zuwa ranar Lahadi, kana adadin mutanen da cutar ta hallaka ya zarce dubu 882, a cewar alkaluman jami'ar Johns Hopkins dake Amurka. (Ahmad Fagam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China