2020-07-14 20:34:48 cri |
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya bayyana muhimmancin da kasar sa da Singapore ke dorawa, kan yaki da cutar COVID-19, yana mai cewa, hakan ya zama wata sabuwar dama, ta habaka kawancen sassan biyu, karkashin ci gaban hadin gwiwar su daga dukkanin fannoni.
Shugaba Xi ya yi wannan tsokaci ne a yau, yayin tattaunawar sa ta wayar tarho da firaministan Singapore Lee Hsien Loong. (Saminu)
| ||||
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China