![]() |
|
2020-06-01 16:02:24 cri |
Labari na biyar: Kula da yara da suke fama da barazana
Ran 20 ga watan Afrilu na shekarar 2013,
girgirzar kasa mai karfin maki 7 bisa ma'aunin Richter ta afkawa yankin Lushan dake lardin Sichuan
Lokacin da aka kokarin tinkarar barazana da farfado da garin,
Xi Jinping ya mai da hankali sosai kan yara da bala'in ya rutsa da su.
Ya kuma kai ziyara wurin,
Ya je gai da wadannan yara.
A tantunan tsugunar da masu fama da barazana,
Lokacin da wani yaro mai shekara 1 da rabi a duniya mai suna Luo Juncheng ya ga Xi Jinping,
ya sunbaci Xi ya kira shi kaka.
Xi Jinping ya yi farin ciki ya taba fuskar Luo Juncheng,
Kuma ya sunbuce shi.
Wannan sumbata,
ta burge dukkan mutanen dake wurin.
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China