![]() |
|
2020-06-01 16:02:24 cri |
Labari na biyu: Kaka Xi mutum ne mai kunya da kawaici
Xi Jinping yana da farin jinin yara sosai
A shekarar 2014, ya ziyarci unguwar Junmen da ke birnin Fuzhou,
inda ya gana da yara fiye da goma.
Bayan ziyarar,
Zou Ruining, wata yarinya mai shekaru 7 da haihuwa ta rubuta cewa,
"Kaka Xi mutum ne mai kunya da kawaici sosai."
Wannan jimla ta baiwa masu amfani da shafin intanet dariya sosai.
Gaskiyar magana, Kaka Xi mutun ne mai haba-haba
Yana kaunar yara kwarai.
Yara na ganin cewa,
Xi Jinping, babban aminin su ne.
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China