![]() |
|
2020-02-20 16:23:26 cri |
Bisa labarin da kwamitin kiwon lafiyar kasar Sin ya fidda, an ce, a ranar 19 ga wata, an samu karin mutane 394 da suka kamu da cutar numfashi ta COVID-19 a babban yankin kasar Sin, yayin da mutane 114 suka rasa rayukansu sakamakon kamuwa da cutar. Kuma akwai karin mutane 1277 da ake zaton mai yiwuwa sun kamu da cutar ta COVID-19. (Maryam Yang)
| ||||
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China