Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Zaman rayuwar jama'a a yanzu a lardin Sichuan
A ko wace rana da yamma, dattijo Dong Zhenji ya kan yi yawo a kauyensu da aka sake ginawa. Dattijo Dong Zhenji yana cike da farin ciki sosai a lokacin da yake ganin sabbin gine-gine masu kyan gani.
• Hukumomi na gwamnatoci bisa matsayi daban daban na lardin Sichuan sun sa himma domin daukar matakai
Babbar girgizar kasa da ta auku a ranar 12 ga watan Mayu na shekarar 2008 a gundumar Wenchuan ta lardin Sichuan, mutane da yawa sun ji rauni, wasu sun rasa rayuka sakamakon hadarin, bayan haka kuma an yi hasarar dukiyoyi masu yawa
• Kyakkyawan lardin Sichuan tana yin marhabin da matafiya
Tun fil azal yanzu lardin Sichuan da ke kudu maso yammacin kasar Sin ya shahara ne bisa albarkatun yawon shakatawa. Amma mummunar girgizar kasa da ta auku a ran 12 ga watan Mayu na shekarar 2008 ta kawo wa lardin Sichuan cikas game da kudaden shiga daga hannun matafiya.
• Sabon zaman rayuwar Qing Fangui bayan girgizar kasa
Ran 12 ga watan Mayu na shekarar bana cika shekara guda da aukuwar bala'in girgizar kasa a lardin Sichuan a ran 12 ga watan Mayu na shekarar 2008. Wannan mummunar girgizar kasa ta girgiza mutanen Sin gami da na kasashen duniya matuka
• Dabbobi Panda sun sami sabon gidan zama bayan girgizar kasa
"Ina so in sami labarai kan yadda dabbobi Panda masu daraja suke a halin yanzu? Ko suna da abinci gora da suke ci? Yaya zamansu ya ke a halin yanzu?" Nan ba da dadewa ba wani karami yaro mai suna Jiang Xixi ya yi ban kwana da dabbobi Panda guda takwas da suka kasance na tsawon watanni tara a gidan dabbobi na birnin Beijing
• Farfado da al'adun kabilar Qiang
Babbar girgizar kasar da ta faru a ranar 12 ga watan Mayu na shekarar 2008, ta auku ne a wurin da aka fi samun mutanen kabilar Qiang, daya daga cikin kananan kabilun kasar Sin, inda girgizar kasa ta yi sanadiyyar wutuwar wasu masu cin gadon al'adun gargajiya na kabilar Qiang, da rushewar gidaje da yawa
• Shirye-shiryen musamman na tunawa da ranar cika shekara daya da aukuwar bala'in girgizar kasa a gundumar Wenchuan a ranar 12 ga watan Mayu
Ranar 12 ga watan Mayu, rana ce da ke da ma'anar musamman ga al'ummar Sinawa, a shekara daya da ta gabata, an yi girgizar kasa da karfinta ya kai digiri 8 bisa ma'aunin Richter a gundumar Wenchuan da ke lardin Sichuan a kudu maso yammacin kasar Sin, mutane 68712 sun mutu, tare da bacewar wasu 17921
• Ana gina sabbin makaranta da fasahohin zamani
Bala'in girgizar kasa da ya auku a ran 12 ga watan Mayu na shekarar bara ba zato ba tsammani a lardin Sichuan ya sanya mutanen wurin sun rasa gidajensu, yara ma sun rasa wuraren koyon ilmi baki daya