Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Gwamnatin da ke karkashin Nouri al-Maliki ta tsunduma cikin mawuyancin hali a harkokin gida da na waje 2007-08-27
Ran 26 ga wata, a gun wani taron manema labaru da aka yi, firayim minista Nouri al-Maliki na kasar Iraq ya yi suka ga madam Hillary Clinton, 'yar majalisar dattawa ta kasar Amurka kuma 'yar jam'iyyar Dimokuradiyya...
• Ministan harkokin na kasar Faransa ya yi a Iraki domin kokarin kyautata huldar da ke tsakanin Faransa da Amurka 2007-08-21
A ran 19 ga wata ne Mr. Bernard Kouchner ya isa kasar Iraki ya fara ziyarar aiki a kasar. Kafin ya tashi daga kasar Faransa zuwa kasar Iraki, kakakin ma'aikatar harkokin waje na kasar Faransa ya taba bayyana cewa, Mr. Kouchner ya kai wa kasar Iraki ziyara ne bisa gayyatar da shugaba Jalal Talabani na kasar Iraki ya yi masa
• Rikici bai zo karshe ba bayan yakin Iraki 2007-08-16
Jiya wato ran 15 ta wata, bangaren 'yan sanda na jihar Neineva da ke arewacin kasar Iraki ya bayyana cewa, an kai jerin hare-haren boma boman kunar bakin wake da aka dasa cikin mota har sau hudu...
• Kungiyar ASEAN ta sami babban ci gaba a cikin shekaru 40 da suka wuce 2007-08-08
A ran 8 ga wata zagayowar rana ce ta cikon shekaru 40 da kafa Kungiyar ASEAN. A cikin shekaru 40 da suka wuce, kungiyar ta sami kyakkyawan sakamako a fannin siyasa da tatalin arziki da hadin kan shiyya-shiyya, ta ba da babban taimako wajen tabbatar da zaman lafiya da zaman karko da wadatuwa a shiyyar kudu maso gabashin Asiya
• Britaniya ba za ta nisanci Amurka ba in ji Gordon Brown 2007-07-30
Firayim ministan Britaniya Gordon Brown ya tashi zuwa Amurka a ran 29 ga wata,daga nan ya fara ziyararsa ta farko a kasar Amurka tun lokacin da ya haye karagar mulki.Kafin tashinsa ya bayyana a fili cewa Britaniya ba za ta nisanci Amurka...
• Matsalolin da aka yi ta yi garkuwa da mutane a Afghanistan tana jawo hankulan duniya 2007-07-23
A ran 22 ga wata da maraice, Yousuf Ahmadi, kakakin kungiyar Taliban wadda ke adawa da gwamnatin kasar Afghanistan ya bayyana cewa, domin gwamnatin kasar Koriya ta kudu tana kokarin yin mu'amala da ita...
• Sin tana kokarin tsugunar da jama'ar da bala'i ya shafa yadda ya kamata 2007-07-19
A kwanakin baya jare, ruwan sama da aka yi kamar da bakin kwarya ya afkawa yankuna da dama da ke kudu maso tsakiyar kasar Sin, wanda ya zuwa yanzu ya rutsa da jama'a sama da miliyan 100...
• Kasar Sin za ta kara karfi sa ido kan yadda ake amfani da gonaki 2007-07-12
Lokacin da kasar Sin take samun bunkasuwar tattalin arziki, yawan gonakin da ake mamaye su yana ta karuwa. Sabo da haka, ya kasance da wasu matsalolin mamaye gonaki ba bisa doka ba.
• Bush ya sake kare yakin Iraki 2007-07-05
An labarta, cewa yau Alhamis, shugaba Bush na kasar Amurka ya yi ikirarin cewa cimma nasara a yakin Iraki na bukatar karin hukuri da karfin zuciya da kuma sadaukarwa. Wasu manazarta sun yi hasashen cewa...
• Ana aiwatar da manufar "tsari iri biyu a kasa daya" a Hongkong kamar yadda ake fata 2007-06-28
Ran 1 ga watan Yuli mai zuwa rana ce ta cikon shekaru 10 da maido da ikon mulkin Hongkong a karkashin gwamnatin kasar Sin da kafuwar yankin musamman na Hongkong na kasar Sin a tsanake
1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19