Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Ina ne halin da ake ciki a Mauritaniya yake zuwa 2008-08-13
Aminai 'yan Afrika, ko kuna sane da cewa, shekaranjiya dai, bangaren soja da ya yi juyin mulki a kasar Mauritaniya ya sako firaministan gwamnatin kasar Yahya Ahmed Waghf da ake tsare da shi. Kuma jiya dai, "kwamitin harkokin kasa" da bangaren soji ke jagoranta ya zartar da wata dokar shari'a don danka wa jagoran...
• An yi juyin mulkin soja a kasar Mauritania 2008-08-07
A ranar 6 ga wata da safe, sojojin kasar Mauritania sun yi juyin mulkin soja, a sakamakon haka, sun mamaye fadar firayin minist, da ta shugaban kasar da ke cibiyar birnin NouaKchott, wato babban birnin kasar, bayan haka kuma, sun kama shugaba Sidi Ould Cheikh Abdallahi na kasar, da kuma firayin ministan kasar Yahya Ould Ahmed Waghf.
• A idanun jama'ar da suka zo daga kasashen waje, birnin Beijing ya cika alkawarin da ya yi a yayin da ake neman shirya gasar wasannin Olympics 2008-07-30
Kafin shekaru 7 da suka gabata, hukumar wasannin Olympics ta duniya ta amince da alkawari da aniyar kasar Sin, ta mayar da ikon shirya gasar wasannin Olympics ta shekarar 2008 a hannun birnin Beijing. A halin yanzu dai, za a shirya gasar wasannin Olympics ta Beijing a nan gaba ba da dadewa ba...
• Yaya matsayin farin ciki yake ga al'ummomin Zimbabuwe 2008-07-22
Jiya 21 ga wata, watakila za ta kasance ranar da jama'ar Zimbabuwe, wadanda suka sha fama da tashe-tashen hankulan siyasa, za su tuna da ita a nan gaba. Sabo da a ran nan, shugaban kasar Zimbabuwe, Robert Gabriel Mugabe ya cimma yarjejeniya tare da shugaban jam'iyyar adawa, Morgan Tsvangirai
• Amurka ta nuna sassauci wajen matsayin da ta dauka kan matsalar nukiliya ta Iran 2008-07-18
A ran 16 ga wata, gwamnatin Amurka ta sanar da cewa, Mr. Williams Burns, mataimakin sakataren harkokin waje mai kula da harkokin siyasa na kasar zai halarci shawarwarin da za a yi a ran 19 ga wata a birnin Geneva a tsakanin Mr. Solana, babban wakili mai kula da manufofin harkokin waje da...
• G8 ta daina yin kokarin a zo a gani kan batun Afirka ko da yake ta yi alkawari sosai 2008-07-09
A 'yan shekarun nan da suka gabata, har kullum a kan dora muhimmanci sosai kan batun Afirka a gun taron koli na kungiyar kasashe 8 masu aizikin masana'antu a duniya wato G8.
• Jam'iyyu daban daban na Zimbabwe sun dauki ra'ayoyi daban daban kan kudurin da kungiyar tarayyar kasashen Afrika ta yi 2008-07-03
A ran 2 ga wata, bi da bi ne, jam'iyyar ZANU-PF dake kan karagar mulkin kasar Zimbabwe da muhimmiyar jam'iyyar adawa wato jam'iyyar MDC sun mai da martani ga kudurin da taron koli na kungiyar tarayyar kasashen Afrika wato kungiyar AU ya yi dangane da halin da ake ciki a kasar Zimbabwe...
• Kasar Sin ta daidaita yawan kasafin kudi domin sake raya yankuna masu fama da bala'in girgizar kudi na Sichuan 2008-06-26
A ran 26 ga wata, a gun taron zaunannen kwamitin majalisar dokokin kasar Sin, wato majalisar koli ta ikon mulkin kasar Sin, an zartas da shirin daidaita kasafin kudi da majalisar gudanarwa ta kasar Sin ta gabatar
• Kasashen Afirka sun dauki matakan yaki da hauhawar farashin hatsi 2008-06-17
Yanzu ana fuskantar batun hauhawar farashin hatsi a duk fadin duniya. Game da wannan matsala, kasashen Afirka sun dauki matakan yaki da shi bi da bi...
• Hukumar nazari ta kasar Amurka ta gabatar da wani rahoto domin yin tunani sosai kan siffar kasar Amurka a idon kasashen duniya 2008-06-13
A ran 12 ga wata, shahararriyar hukumar bincike da nazari wato PEW ta gabatar da wani rahoto kan siffar kasar Amurka a idon kasashen duniya. Rahoton ya ce, siffar kasar Amurka ta kara lalacewa tun bayan yakin Iraki, amma sabo da babban zaben shugaban kasar da aka fara gudanarwa daga shekarar bara shi ya sa an kyautata wannan mummunar siffa kadan.
1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19