Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Tuna da shawarwarin tattalin arziki da kasashen Sin da Amurka suka yi bisa manyan tsare-tsare 2008-06-16
Tun daga ran 17 zuwan ran 18 ga wata birnin Anapolis na jihar Maryland na kasar Amurka, za a soma shawarwarin tattalin arziki bisa manyan tsare-tsare da ke tsakanin kasashen Sin da Amurka na karo na hudu, Mr. Wang Qishan mataimakin firaministan kasar Sin da Mr. Henry M. Paulson ministan harkokin kudi na kasar Amurka za su jagoranci wannan shawarwari tare...
• Ba a sami sakamako a gun taron koli na kungiyar EU da Amurka ba 2008-06-11
Ran 10 ga wata, a birnin Brdo na kasar Slovenia, an rufe taron koli na kungiyar tarayyar Turai wato EU da kasar Amurka, wanda aka yi kwana guda ana yinsa. A gun taron, bangarorin 2 sun tattauna yin hadin gwiwar tattalin arziki da yaki da ta'addanci da batun nukiliya na kasar Iran da kuma samar da isasshen makamashi da sauyawar yanayi da farashin abinci
• Ana tsugunar da mutanen da suka ji rauni sakamakon girgizar kasa da aka kai su a wurare daban daban yadda ya kamata 2008-06-04
Babbar girgizar kasa da aka samu a lardin Sichuan na kasar Sin ta yi sanadiyyar jikata mutane fiye da dubu 300, wadanda suka kawo matsi mai nauyi ga asibitoci na lardin Sichuan. Domin warkar da mutanen da suka ji rauni yadda ya kamata, gwamnatin kasar Sin ta yanke shawarar kai wa mutanen da suka...
• Kasar Sin ta dauki matakai don maganin aukuwar matsaloli a sakamakon girgizar kasa 2008-05-26
Yanzu, aikin shawo kan bala'in girgizar kasa da kasar Sin take yi yana nan yana ci gaba cikin gaggawa. Cikin himma da kwazo ne aka zaunar da mutanen da suka gamu da bala'in girgizar kasa da kuma sake gina gidajen kwana da farfado da tattalin arziki, a sa'I daya kuma, yadda za a yi rigakafin sake faruwar matsaloli a sakamakon bala'in girgizar kasa
• An fara kai wadanda suka ji raunuka sakamakon girgizar kasa a lardin Sichuan zuwa birane da larduna daban daban na kasar Sin 2008-05-20
A jiya 19 ga wata da dare, bisa rakiyar likitoci 60 ne, wani jirgin kasa da ke dauke da mutane 208 da suka ji raunuka sakamakon girgizar kasa mai tsanani da ta auku a gundumar Wenchuan ta lardin Sichuan da ke kudu masu yammacin kasar Sin, ya isa tashar jiragen kasa da ke birnin Chongqing...
• Kasar Sin tana gudanar da gagaruman ayyukan ceto a yankunan lardin Sichuan da ke fama da girgizar kasa 2008-05-14
Ya zuwa ran 13 ga wata, yawan mutanen da suka mutu sakamakon girgizar kasa da ta auku a lardin Sichuan na kasar Sin ya riga ya zarce 14000, yanzu kasar Sin tana yin iyakacin kokarinta wajen gudanar da gagaruman ayyukan ceto a yankunan da ke fama da bala'in.
• Shirin samar da gidaje ya kyautata muhallin zama ga manoma makiyaya na Tibet 2008-05-06
Tun daga shekarar 2006, an fara aiwatar da shirin samar da gidajen kwana a kauyuka da makiyaya da ke jihar Tibet mai cin gashin kanta ta kasar Sin, don kyautata muhallin zama ga manoma da makiyaya. Ya zuwa yanzu dai, sakamakon shirin, manoma da makiyaya dubu 570 sun sami gidajen kwana masu inganci...
• Taliban sun kai hari ga faretin sojin Afghanistan
 2008-04-28
A jiya 27 ga wata a birnin Kabul, babban birnin kasar Afghanistan, an gudanar da faretin soji na murnar cika shekaru 16 da Afghanistan ta cimma nasarar yakar maharan Tarayyar Soviet, kuma a daidai lokacin da ake murnar wannan muhimmiyar rana, dakarun Taliban sun kai hari, wanda har ya hallaka mutane hudu, ciki har da wani dan majalisar dokokin kasar, a yayin da shugaban kasar, Hamid Karzai ya tsira da ransa.
• An gudanar da harkar lalata abubuwan keta iko da wadanda suka yi satar fasahar kera faye-faye da kuma haramtattun wallafe wallafe bisa sikeli mafi girma a kasar Sin 2008-04-21
A ran 20 ga wata, bisa shirin da gwamnatin kasar Sin ta tsara, larduna da jihohin da ke da ikon tafiyar da harkokinsu da kansu, da biranen da gwamnatin tsakiya take shugabanta kai tsaye da yawansu ya kai 31 sun lalata abubuwan keta iko da wadanda suka yi satar fasahar kera faye-faye da kuma haramtattun...
• An yi taron tattaunawa a tsakanin Sin da Birtaniya kan harkokin tattalin arziki da kudi a karo na farko 2008-04-16
Ran 15 ga wata, a nan Beijing, an yi taron tattaunawa a tsakanin kasashen Sin da Birtaniya kan harkokin tattalin arziki da kudi a karo na farko. Wang Qishang, wakilin musamman na firayim ministan kasar Sin kuma mataimakin firayim ministan kasar da Alistair Darling, wakilin musamman...
1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17