Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Wurare daban-daban a kasar Sin suna bukukuwan taya murnar sallar bazara 2009-01-28
Yanzu a wurare daban-daban na kasar Sin, jama'a suna bukukuwan taya murnar shigowar sabuwar shekara ...
• Kasar Kenya ta fara fama da karancin abinci 2009-01-22
Tun karshen rabin shekarar bara, an samu matsalar karancin abinci a kasar Kenya wadda ta kara tsananta a kwana a tashi,har ma ta addabi zaman dubunan 'yan kasa.
• MDD ta kira taron gaggawa don tattauna kan halin da ake ciki a zirin Gaza 2009-01-16
Cikin shirin yau za mu yi muku bayani kan taron musamman da MDD ta kira don sassanta mawuyacin halin da zirin Gaza ke ciki, yayin da dakarun Isra'ila ke cigaba da kutsawa cikin zirin...
• Kasashen Sin da Amurka suna murnar cikon shekaru 30 da kafa huldar dimplomasiyya a tsakaninsu 2009-01-08
A ran 1 ga watan Janairu na shekarar 1979, wato yau da shekaru 30 da suka gabata, an kafa huldar diplomasiyya a tsakanin kasashen Sin da Amurka a tsanake. Yanzu wannan hulda ta riga ta zama daya daga cikin huldodin diplomasiyya mafi muhimmanci kuma mafi sabunta a duniya.
• Israela ta ci gaba da kai hare hare ta jiragen sama a zirin Gaza 2008-12-29
Assalamu alaikum jama'a masu sauraro, barkanku da war haka, barkanmu da sake saduwa da ku a cikin shirinmu na duniya Ina labari. A cikin shirinmu na yau za mu gabatar muku...
• Iran ta sayi makamai masu linzami daga Rasha 2008-12-22
Wani jami'in kasar Iran a ran 21 ga watan Disamba, ya tabbatar da cewa, kasar Iran ta cimma yarjejeniya da kasar Rasha kan sayen wasu bomabomai masu linzami na S-300 daga hannun sojan Rasha don rigakafin hare-hare daga sama
• Bush ya ziyarci Afghanistan ba zato ba tsammani 2008-12-16
Bayan da ya kammala ziyararsa a kasar Iraq, a ran 15 ga wata, shugaba Bush na kasar Amurka ya isa birnin Kabul, hedkwatar kasar Afghanistan domin kai ziyara. Wannan shi ne karo na 2 da Mr. Bush ya kai wa...
• Kasar Sin tana fatan kafuwar kwalejin Confucius za ta sa kaimi kan raya kasancewar al'adu da yawa a duniya 2008-12-10
Ran 9 ga wata, a nan Beijing, an bude babban taron kwalejojin Confucius a karo na 3 na tsawon kwanaki 2, inda shugabannin kwalejojin Confucius daga sassa daban daban na duniya da kuma na ...
• Shawarwari tsakanin Sin da Amurka kan harkokin tattalin arziki a karo na 5 a Beijing 2008-12-04
Da safiyar ranar Alhamis din nan ne, aka kaddamar da shawarwari tsakanin Sin da Amurka kan harkokin tattalin arziki bisa manyan tsare-tsare a karo na 5 a nan birnin Beijing, inda mataimakin firaministan kasar Sin Wang Qishan, da ministan kudin Amurka Henry...
• Ziyarar da Hu Jintao ya yi a kasashen Latin Amurka da Giriki ta samu nasara sosai 2008-11-27
Mr. Yang ya ce, ziyarar da shugaba Hu Jintao ya yi ta cimma burin karfafa zumunta da kara amincewa da juna da kara yin hadin guiwa da kuma neman cigaba tare a tsakanin kasar Sin da kasashen Latin Amurka da Giriki
1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17