Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Tarurruka guda biyu a idon baki daga kasashen waje 2006-03-15
' Yan jarida fiye da 400 na kafofin watsa labarai da yawansu ya kai 180 daga kasashe fiye da 35 sun dauki labarai a gun wadannan tarurruka guda biyu da kasar Sin ta yi a wannan shekara.
• Wakilan majalisar jama'ar Sin sun ba da ra'ayoyi domin cimma manufar rage yawan abubuwan kazamtarwa da aka zubar 2006-03-13
A gun taron shekarara-shekara na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin da ake yi a nan birnin Beijing, gwamnatin kasar Sin ta tsai da manufar cewa, yawan muhimman abubuwan kazamtarwa da za a zubar cikin shekaru 5 masu zuwa zai ragu da kashi 10 cikin 100 bisa na yanzu
• Kasar Sin tana kokarin fama da hadarurrukan da suka auku a wuraren aiki 2006-03-12
A shekarar bara, saurin karuwar tattalin arzikin kasar Sin ya kai kashi 9.9 cikin kashi dari, amma a sa'i daya kuma, mutane kimanin dubu 127 sun mutu domin gamuwa da hadarurruka iri iri lokacin da suke aiki. Dai Xingwang, wani mahakan kwal na lardin Jiangsu da ke gabashin kasar Sin
• Masu sauraron gidan rediyon kasar Sin suna lura da tarurrukan majalisun kasar Sin biyu 2006-03-11
Yanzu, ana yin taro na hudu na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin ta 10 da na majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa ta jama'ar Sin ta 10 a nan birnin Beijing. Gidan rediyo kasar Sin ya aika da takardu...
• Tarurrukan majalisun kasar Sin biyu suna mai da hankali sosai ga tattauna batun raya sabbin kauyuka 2006-03-08
Bayan wucewar ranar babbar sallar gargajiya ta jama'ar Sin wato Spring Festival a Turance da aka yi ba dadewa ba a shekarar nan, sai gwamnatin kasar Sin ta bayar da cikakkiyar takardar bayaninta ta farko...
• Wane irin ma'anar bunkasuwa da kasar Sin ta yi wa duniya ? 2006-03-07
A kwanan nan, birnin Beijing ya zama wurin da duk duniya ke mai da hankali gare shi , duk saboda mutane fiye da dubu 5 da suka zo daga wurare daban daban na kasar Sin sun taru gu daya a wurin, kuma a madadin mutanen...
• Kasar Sin za ta canja hanyar da take bi wajen bunkasa tattalin arzikinta 2006-03-06
Yanzu ana zaman taron shekarar nan na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin wato hukumar koli ta kasar a nan birnin Beijing. Wani babban batun taron nan shi ne dudduba tsarin ka'idojin shirin shekara biyar na 11...
• Rahoton da Wen Jiabao ya yi kan aikin gwamnati dangane da batun rayuwar jama'a 2006-03-05
A ran 5 ga wannan wata da safe a nan birnin Beijing, hukumar mulkin koli ta kasar Sin wato Majalisar Wakilan Jama'ar Kasar Sin ta yi bikin bude babban taronta na shekara shekara, a madadin gwamnatin tsakiya...
• Ana mai da hankali kan batutuwan da ake fin yin tattaunawa a kan taruruka 2 2006-03-04
Yanzu, ana yin tarurukan shekara-shekara 2 na majalisar dokokin kasar Sin da majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa da su kan jawo hankulan jama'ar kasar Sin. A gun tarurukan, wakilai da membobi...
• Muhimmin aikin CPPCC shi ne ba da shawarce-shawarce kan yadda za a kafa wata zaman al'umma mai jituwa 2006-03-03
Assalamu alaikum, jama'a masu karatu, barkanmu da sake saduwa a cikin shirinmu na yau na Duniya ina Labari. A ran 3 ga watan Maris da yamma, an fara cikakken zama na shekara-shekara na majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa ta duk kasar Sin a nan birnin Beijing
• Kwamitin tsakiya na J.K.S. ya kaddamar da takardar jagoranci ga ayyukan majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa ta jama'ar kasar Sin 2006-03-02
Kwanan baya, kwamitin tsakiya na jam'iyyar da ke rike da mulkin kasar Sin wato J.K.S. ya kaddamar da wata muhimmiyar takarda mai suna "ra'ayoyin kwamitin tsakiya na J.K.S. game da kyautata ayyukan majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa ta jama'a".