Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani

An kaddamar da bikin tunawa da cikon shekaru 30 da yin cikakken zaman taro na uku na kwamitin tsakiya na 11 na jam'iyyar kwaminis ta Sin
More>>
Manufar yin gyare-gyare a gida da bude kofa ga waje wata muhimmiyar shawara ce da aka yanke
Ran 18 ga wata a nan birnin Beijing, an kaddamar da bikin tunawa cika shekaru 30 da yin cikakken zaman taro na uku na kwamitin tsakiya na 11 na jam'iyyar kwaminis ta Sin, a gun taron, Mr. Hu Jintao, babban sakatare na kwamitin tsakiya na jam'iyyar kwaminis ta Sin kuma shugaban kasar Sin kuma shugaban kwamitin sojojin kasar Sin ya jaddada cewa, manufar yin gyare-gyare a gida da bude kofa a waje wata muhimmiyar shawara ce da aka yanke wadda take jagorancin halin da ake ciki a zamanin yau ...
More>>

• Kasar Sin ta rigaya ta kasance tamkar injin bunkasa tattalin arziki sannan na'urar zaunar da shi da gindinsa a kasashen duniya

• Sin ta samu karfi sosai sakamakon manufar yin gyare-gyare a gida da bude kofa ga kasashen waje, in ji masanan Afirka ta kudu

• kasahen duniya sun nuna yabo ga shirin sa kaimi ga bunkasuwar tattalin arziki da kasar Sin ta tsara yana da muhimmiyar na'ana

• Manyan ayyuka na kasar Sin sun sami ingantatuwa cikin shekaru 30 da suka wuce
More>>
• An bude bikin nune-nune mai hangen baya na cikon shekaru 30 da kasar Sin ta bude kofa ga kasashen waje a birnin Beijing • Gwamna Donald Tsang ya bayar da bayani don tunawa da cika shekaru 30 da aka aiwatar da manufar yin gyare-gyare a gida da bude koka ga kasashen waje
• Manufar yin gyare-gyare a gida da bude kofa ga waje wata muhimmiyar shawara ce da aka yanke • Bayan da Sin ta warware rikicin kudi da take fuskanta, tattalin arziki na wannan kasa zai hau wani sabon mataki
• Kwamitin tsakiya na JKS ya kira taro domin tattaunawar tattalin arziki • Afirka za ta iya koyi fasahohin da kasar Sin ta yi amfani da su wajen yin gyare-gyare da bude kofa ga kasashen waje
• Sin ta samu karfi sosai sakamakon manufar yin gyare-gyare a gida da bude kofa ga kasashen waje, in ji masanan Afirka ta kudu
• kasahen duniya sun nuna yabo ga shirin sa kaimi ga bunkasuwar tattalin arziki da kasar Sin ta tsara yana da muhimmiyar na'ana
• Manyan ayyuka na kasar Sin sun sami ingantatuwa cikin shekaru 30 da suka wuce • Cinikayyar shigi da fici ta kasar Sin tana bunkasa lami lafiya
• Kasar Sin ta zama wata babbar kasa ce wajen samar da kayayyakin kananan sana'o'i a duniya • Hu Jintao yana fatan wadanda ba 'yan jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin ba su bayar da ra'ayoyinsu wajen yin gyare-gyare a kauyuka
• Jaridar People Daily ta ba da bayanin adita domin taya murnar cika shekaru 59 da kafuwar Jamhuriyar Jama'ar Sin • An jaddada matsayin bin manufar yin gyare-gyare a gida da bude kofa ga kasashen waja da kasar Sin ke dauka
• Shiyyoyin tattalin arziki na musamman da unguwannin raya tattalin arziki sun zama abin al'ajabi a kasar Sin • (Sabunta)Gagarumin bikin taya murnar cika shekaru 50 da kafa jihar Ningxia ta kabilar Hui mai cin gashin kanta a Yinchuan
• An duba "ra'ayoyi kan zurfafa gyare-gyaren tsarin kiwon lafiya" a gun taron majalisar gudanarwa ta Sin • Hu Jintao da Wu Bangguo da Wen Jiabao sun aika da sakon taya murnar cika shekaru 60 da kafuwar kasar Koriya ta arewa
More>>
• Kasar Sin ta samun manyan nasarori a cikin shekaru 30 da suka wuce a cewar firaminista Lee Hsien Loong na kasar Singapore
Bisa gayyatar da Mr. Wen Jiabao firaministan kasar Sin ya yi, Mr. Lee Hsien Loong firaministan kasar Singapore ya kawo ziyarar aiki ga kasar Sin tun daga ran 22 zuwa ran 27 ga wannan wata, kuma zai halarci taron koli na kasashen Asiya da Turai na karo na 7. kafin Mr. Lee Hsien Loong ya tashi, ya gana da wakilinmu, yana ganin cewa, kasar Sin ta samu manyan nasarori a cikin shekaru 30 da suka wuce, ya ce,
More>>