Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
v Manufar yin gyare-gyare a gida da bude kofa ga waje wata muhimmiyar shawara ce da aka yanke
Ran 18 ga wata a nan birnin Beijing, an kaddamar da bikin tunawa cika shekaru 30 da yin cikakken zaman taro na uku na kwamitin tsakiya na 11 na jam'iyyar kwaminis ta Sin, a gun taron, Mr. Hu Jintao, babban sakatare na kwamitin tsakiya na jam'iyyar kwaminis ta Sin kuma shugaban kasar Sin kuma shugaban kwamitin sojojin kasar Sin ya jaddada cewa, manufar yin gyare-gyare a gida da bude kofa a waje wata muhimmiyar shawara ce da aka yanke wadda take jagorancin halin da ake ciki a zamanin yau ...
v Sin na gudanar da sabbin gyare-gyare a kauyukanta
Tun daga ranar 9 zuwa ta 12 ga wannan wata ne, aka gudanar da cikakken taro na uku na kwamitin tsakiya na jam'iyyar kwaminis ta Sin. Kamar dai yadda aka tsinkaya, gyare-gyare kan kauyuka ya zama babban batun da aka tattauna a gun taron