Mr.Zhao Jihua, wanda ya dade yana gudanar da ayyukan da ke shafar nakasassu, ya ce, "Mai yiwuwa ne za mu fuskanci wahalhalu da matsaloli da dama a zaman rayuwarmu, amma idan an kwatanta mu da nakasassu, za a gane cewa, suna fuskantar nakasarsu da kuma matsaloli a duk rayuwarsu, amma ba su ko yi kasa a gwiwa ba, kullum suna kokarin cika burinsu. Shi ya sa masu aikin sa kai su kan ce, ko muna ba da taimako ga nakasassu ne, ko kuma nakasassu na tsabtace ranmu".(Lubabatu) 1 2 3
|