Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-06-03 15:23:06    
Jihar Ningxia tana dukufa kan shawo kan kwararowar hamada domin raya al'umma mai jituwa

cri

Yanzu bisa bayanin da tauraron dan Adam ya bayar, an ce, an riga an kau da kusan dukkan tudun hamada, ta haka an samu babban ci gaba wajen samun janyewar hamada. Zhu Lieke, mataimakin shugaban kula da bishiyoyi ta kasar Sin ya bayyana cewa,

"fama da kwararowar hamada da jihar Ningxia ke yi wani babban aiki ne na dan Adam wajen raya wayin kai na halittu, kuma shi wani muhimmin mataki ne wajen sa kaimi ga samun jituwa tsakanin dan Adam da muhallin halittu. Kwararowar hamada abu mafi wuya ne wajen raya wayin kai na halittu, jihar Ningxia ta zama wani abin koyi ne a wannan fanni. Sabo da wadannan sakamako mai kyau da aka samu, muna da imani wajen sa kaimi ga bunkasuwar wayin kai na halittu na duk kasar Sin."(Kande Gao)


1 2 3