
Mr. Tang ya bayyana cewa , Kasar Sin tana mai da muhimmanci kan sassauta huldar tsakanin Sin da Japan ta hanyar wasan kwallon Ping Pong .
Mr. Kimura ya bayyana cewa , muna fatan za mu ba da zumuncin da muka sada da jama'ar kasar Sin a cikin tarihin shekaru 50 da suka shige ga zuriya mai zuwa kuma za mu ba da sabon taimako ga zumunci tsakanin kasar Sin da kasar Japan.
1 2 3
|