Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi Jinping zai halarci taron majalisar shugabannin kasashen kungiyar hadin gwiwa ta Shanghai karo na 20
2020-11-04 10:33:45        cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin, Hua Chunying, ta sanar a yau Laraba cewa, bisa gayyatar da shugaban Rasha Vladimir Putin ya yi masa, shugaba Xi Jinping na kasar Sin zai harlarci taron majalisar shugabannin kasashen kungiyar hadin gwiwa ta Shanghai karo na 20, wanda za a yi a ranar 10 ga wata, inda kuma zai gabatar da muhimmin jawabi.

Taron wanda Rasha dake shugabancin kungiyar a wannan zagaye ta shirya, zai gudana ne ta kafar bidiyo. (Fa'iza Mustapha)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China