![]() |
|
2020-11-09 10:59:35 cri |
A 'yan kwanakin baya, ko da yake an yi ruwa, har ma an fara samun sanyi sosai a wani yankin dake tsakiyar lardin Yunnan dake kudu maso yammacin kasar Sin, tawagogin jami'ai masu kula da aikin sadarwa, da na jinya na rundunar 'yan sanda masu kwantar da kura na kasar Sin dake lardin sun samu horo a fannoni fiye da goma. A bana, wadannan jami'an 'yan sanda masu kwantar da kura sun taba kammala kashe hadarin gobara da fama da bala'un ambaliyar ruwa da suka faru a lardunan Yunnan da Hubei da Sichuan da Guizhou. (Sanusi Chen)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China