Fasahar samar da takarda da bawon nau'in icen "Bulberry" ke nan bisa fasahar gargajiya, kuma kauyen Puqiakeqi da ke gundumar Moyu ta jihar Xinjiang ta kasar Sin ya shahara a wannan fasaha da ke da tsawon tarihi na sama da shekaru dubu, wadda aka rika yayata ta a wurin.(Lubabatu)