Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ga yadda sojojin kasar Sin suke koyon sabbin ka'idojin MDD na tabbatar da zaman lafiya a kasar Sudan
2020-11-04 09:29:44        cri

 

 

 

 

 

 

 

A kwanan baya, sojojin tabbatar da zaman lafiya na tawagar aikin injiniya ta kasar Sin, wadanda za a tura su zuwa kasar Sudan, sun fara samun horo, ta yadda za su iya fahimtar sabbin ka'idojin MDD game da aikin tabbatar da zaman lafiya a kasar Sudan. (Sanusi Chen)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China