



A ran 24 ga watan nan, wasu daliban kwalejin Huade na birnin Harbin dake arewa maso gabashin kasar Sin, suna kallon wani sabon jirgin saman yaki samfurin J-8B, da wani daban samfurin J-7 da wata motar yaki samfurin 59 da aka yi watsi da su daga rundunar soja, inda dalibai suke samun ilmin tsaron kasa. (Sanusi Chen)