Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Shugaban kasar Sin zai yi jawabi ta kafar bidiyo yayin bude bikin baje koli na CIIE
2020-10-29 20:39:27        cri
Mai magana da yawun ma'aikatar cinikayya ta kasar Sin Gao Feng, ya sanar Alhamis din nan cewa, shugaban kasar Sin Xi Jinping, zai gabatar da jawabi ta kafar bidiyo yayin bude bikin baje koli na kasa da kasa na kayayyakin da ake shigowa da su kasar Sin karo na uku(CIIE) da dandalin tattalin arziki na kasa da kasa na Hongqiao, da za a bude ranar 4 ga watan Nuwanba a birnin Shanghai.(Ibrahim)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China