Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
He Wenhua dake sayar da kayayyakin saka ta intanet.
2020-11-03 15:41:35        cri

 

 

 

 

He Wenhua, 'yar jihar Ningxia dake arewa maso yammacin kasar Sin, ta rasa kafafunta sakamakon wani hadari. Amma, a bisa taimakon gwamnatin wurin, ta soma sayar da kayayyakin saka, musamman ma hulunan da ta saka ta intanet. Ya zuwa shekarar 2019, iyalinta sun fita daga matsalar talauci, yanzu mata sama da 20 dake wurin suna binta don sayar da irin kayayyakin saka, har ma kudin shigar kowanensu ya wuce RMB yuan 2000 a ko wane wata.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China