![]() |
|
2020-10-30 15:17:03 cri |
Otel din Roosevelt da ke birnin New York na kasar Amurka ya dakatar da harkokinsu har abada, sakamakon hasarar da yake tafkawa a cikin wadannan shekaru. An bude otel din ne a shekarar 1924, an sha daukar hotunan fina-finan Hollywood a cikinsa.(Kande Gao)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China