Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Wani shahararren dakin cin abinci ya fara sayar da abinci a cikin babbar taya mai juyawa a kasar Hungary
2020-10-29 14:50:04        cri

 

 

Costes, wani dakin cin abincin dake da ma'aunin ingancin Michelin ya fara sayar da abinci a cikin babbar taya mai juyawa a Budapest, babban birnin kasar Hungary. Baya ga dakile yaduwar cutar COVID-19, jama'a za su ji dadin kallo yayin da ake cin abinci.(Kande Gao)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China