![]() |
|
2020-10-30 15:16:55 cri |
Bikin girbin dabino ke nan da aka gudanar a gundumar Qiemo da ke jihar Xinjiang ta kasar Sin. Bana an samu girbi mai armashi na dabinon da ake nomawa a wurin, abin da ya janyo 'yan kasuwa daga sassa daban daban, kuma farashi mai kyau da aka sayar ya ba faranta ran manoman sosai.(Lubabatu)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China