![]() |
|
2020-10-29 14:49:56 cri |
Ma'aikatar samar da kayayyakin dinkin hannu da aka kafa domin tallafa wa masu fama da talauci, inda aka gayyaci wadanda suka lakanci al'adu da fasahohin gargajiya da su koya wa mata 'yan kabilar Miao fasahohin gargajiya na dinkin hannu da rini, sa'an nan a sayar da su ta yanar gizo zuwa manyan biranen kasar Sin da ma kasashen duniya, don a yayata al'adun gargajiya tare kuma da kara kudin shigar al'ummar wurin.(Lubabatu)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China