Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kungiyar mata dake taka rawa kan kawar da talauci
2020-10-27 08:48:13        cri

 

 

 

 

Gundumar Luopu dake jihar Xinjiang ta kasar Sin tana kokarin hayar kungiyar gudanarwa don habaka hanyoyin sayar da kayayyakin amfanin gona na musamman na wurin. 'Kungiyar mai suna "Luolan Guli" tana daya daga cikinsu, dukkan 'yan kungiyar 'yan mata ne, bayan horon da aka yi musu, sun iya sayar da kayayyaki ta intanet yadda ya kamata. Baya ga samun aikin yi a kusa da gida, suna kuma taka rawa a fannin kawar da talauci a garinsu.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China